Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo labarin cewa, an gudanar da bukukuwan nuna murnar aiko manzon Allah (s.a.w) a cibiyar muslunci ta birnin Hamburg da ke kasar Jamus.
7 Maris 2022 - 15:58
Lambar labari: 1236983